Latest
Shugaban yan kwadago, Joe Ajaero ya ce ba gudu ba ja da baya yayin jawabin da ya yi bayan ganawa da yan sanda a Abuja. NLC za ta cigaba da matsawa gwamnati.
Jami'an tsaron Community Watch Corps sun cafke wani dattijo da yake harkar kasuwanci da yan bindiga a jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yamma.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cewa sojoji sun yi nasarar murkushe ƴan fhin daji guda takwas a lokacin da suka yi arangama a ƙaramar hukumar Birnin Gwari.
Gwamnatin tarayya ta bayyana maido tallafin lantarki kashi 50% ga asibitoci a fadin Najeriya domin saukakawa talakawa marasa lafiya da rage kudin da ake kashewa.
A wannan labarin za ku ji cewa wani mai aikin shara a filin jirgin Malam Aminu Kano, Auwal Ahmed Dankode ya mayar da dalolin da ya tsinta ya na aikinsa.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa sunnshirya tsaf domin mayar da sauran jihohin da ke hannun 'yan adawa su dawo na APC.
Shugaban ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC, Joe Ajaero ya baro hedkwatar rundunar ƴan sandan Najeriya bayan rubuta bayanasa a birnin Abuja yau Alhamis.
Babban Bankin Najeriya CBN ya bayyana halin da za a shiga a Najeriya saboda karancin kudi da mutane za su fuskanta. ya ce mutane za su dawo cin bashi.
A wannan rahoton za ku ji cewa a yunkurin bunkasa safarar kaya a tsakanin jihohin da ba su da teku, Tsandaurin Tsamiya da ke jihar Kebbi ya bude ofishi a Kano.
Masu zafi
Samu kari