Latest
Babban hafsan tsaron kasa, Janar Christopher Gwabin Musa ya aika da sakon gargadi ga masu shirin tayar da zaune tsaye a zaben gwamnan jihar Edo da ke tafe.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Sokoto ta bayyana cewa a shirye take kan binciken da ake yi bisa zargin karkatar da N16bn da ake yiwa Aminu Waziri Tambuwal.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da Abubakar Kurna, wanda ake zargin ya kashe matar da zai aura, Naja'atu Ahmad, kotuɓta bada umarnin kulle shi.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce jam'iyyar APC ce ta kitsa rigingimun cikin gida a PDP ta hanyar amfani da tsohon gwamnan Ribas, Wike.
Rahotannin da muke samu yanzu sun tabbatar da cewa mutane sun shiga firgici bayan jin karar harbe-harbe da ake zaton EFCC ke kokarin cafke Yahaya Bello.
Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago ya ce galibin ƴan Najeriya ba su san kokarin da Bola Tinubu ke yi wajen tsaftace Najeriya daga cin hanci da rashawa.
Jam'iyyar PDP a gundumar Tsauri A da ke jihar Katsina ta karyata labarin da ake yadawa cewa ta dakatar da Sanata Umar Ibrahim Tsauri daga cikinta.
A labarin nan, za ku ji cewa a ranar Asabar mai zuwa ne mazauna jihar Edo za su nufi rumfunan zabe domin sake zabar gwamna bayan Godwin Obaseki ya cinye wa'adinsa.
Gwamnan Osun Ademola Adeleke ya ce yana son rawa saboda tana sa shi nishaɗi da farin ciki amma ya fi ƙaunar ya ga yana sauke nauyin da aka ɗora masa.
Masu zafi
Samu kari