Latest
Sabuwar rigima ta barke a wata rumfar zabe da ke karamar hukumar Orhionmwon ta jihar Edo a ranar Asabar bayan da jami'an INEC suka manta da takardar rubuta sakamako.
Matasa ma su cin gajiyar shirin N-Power a Najeriya sun yi tir da yunkurin gwamnatin tarayya na rusa ma'aikatar jin ƙai, sun roƙi Bola Tinubu ya canza tunani.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an hukumar EFCC sun cika hannu da wasu mutane uku da ake zargin suna sayen kuri'u a yayin da ake gudanar da zaben jihar Edo.
Kwamishinar hukumar zabe a jihar Edo, Farfesa Rhoda Gumus ta ce ko nawa aka kawo mata na cin hanci ba za ta taɓa karba ba domin kare mutuncinta da take da shi.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana cewa za ta dora sakamakon zaben gwamnan jihar Edo a kan na'urar IReV idan babu matsalar sabis.
Dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Edo da yanzu haka ke gudana, Monday Okpebholo ya kada kuri'arsa a rumfar zabe mai lamba 001, gundumar Uwessan, Esan.
Za a ji wasu ayyukan gwamna Ahmad Aliyu da suka jawowa APC surutu a Sokoto. PDP ta ce Alhaji Ahmad Aliyu ya dauko aikin shige a kan tituna a kan N30bn.
Za a ji abin da Abdulaziz Yar'adua ya fadawa Rabiu Kwankwaso lokacin taziyyar Dada. Za a ji dangantakar Kwankwaso da Shehu Yar’adua tun SDP zuwa PF.
Dan majalisar wakilan tarayya daga jihar Benuwai, Hon. Terseer Ugbor ya yi barazanar maka Gwamna Alia da gwamnatinsa a kotun kan zargin karyar da suka masa.
Masu zafi
Samu kari