Latest
A wannan labarin, za ku ji tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Felix Osakwe ya shawarci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ajiye mukamin Ministan man fetur.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ce nasarar APC a zaben Edo ya nuna akwai alamar talakawa sun amince da salon mulkin Bola Tinubu.
Hukumar Hisbah ta cika hannunta da wata matashiyar 'yar TikTok mai suna Hafsat Baby wadda bidiyon tsiraicinta ya karade shafukan sada zumunta a kwanan nan.
Matasa a jihar Oyo sun lakadawa wani sojan Najeriya duka bayan sun zarge shi da harbe jami'in NSCDC a gidan wasa. Sojoji sun fusata kan lamarin inda suka ceto sojan.
Yan ta'adda sun jefa mazauna Damaturu da kewaye cikin duhu bayan sun lalata layin da ke samar masu wutar lantarki da ya taso daga Damaturu-Maiduguri.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murna bayan APC ta lashe zaben gwamna a jihar Edo. Buhari ya bukaci yan takaran PDP da APC su hada kai domin cigaba a Edo.
Dan takarar jam'iyyar APC, Monday Okpebholo ya samu nasarar cin zabe a kananan hukumomi 11 cikin 18 a zaben jihar Edo da aka gudanar tare da samun kuri'u 291,667.
A ranar Lahadi, 22 ga watan Satumba ne hukumar INEC ta sanar da sakamakon zaben jihar Edo daga kananan hukumomi 18. Jam'iyyar PDP ta lashe zabe a 7 cikin 18.
Bayan shafe awanni ana tattara sakamakon zaben jihar Edo, Hukumar zabe ta INEC bayyana Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya yi nasara a zaben.
Masu zafi
Samu kari