Latest
A ranar Asabar za a yi zaben Ondo. Mun kawo muku tarihin siyasar Ondo, gwamnoni da jam'iyyun da suka yi mulki a Ondo da tsofaffin gwamnonin Ondo.
Ministan birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya dakatar da shugaban hukumar FCDA, Injiniya Shehu Hadi Ahmad. An umarci Shehu ya mika mulki cikin gaggawa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Daniel Bwala wanda tsohon yaron Atiku Abubakar ne a matsayin hadiminsa na musamman a bangaren sadarwa.
Kamfanin ya dauki matakin bayan matsalolin rashin hasken wuta a shiyyar da ya jawo asarar akalla N1.5bn a kwanakin nan, kuma har yanzu wasu bangarorin na cikin duhu.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya ce Najeriya na samar da gangar danyen man fetur sama da ganga 1.8 a kullum kuma ana sa ran zai karu kafin karshen shekara.
A yayin da ake shirin zaben Ondo, mun tattaro muku jihohin Najeriya da ke karkashin APC da PDP. Gwamnonin da za su gama da masu tazarce a nan gaba.
Tsohon gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya tona ainihin abin da ya haɗa shi da fitaccen lauya, Deji Adeyanju inda ya ce rahsin ba shi muƙami ya sa yake caccakarsa.
Sola Ebiseni na jam'iyyar Labour Party (LP) na daga cikin 'yan takarar da ke kan haba a zaben gwamnan jihar Edo. An tattaro abubuwan sani kan dan takarar.
A ranar 16 ga watan Nuwamba, 2024, mazauna jihar Ondo za su fita akwatunan zaɓe su zaɓi wanda suka ga ya dace ya shugabance su a matsayin gwamna.
Masu zafi
Samu kari