Latest
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da sauya taken Najeriya, hukumar wayar da kan jama'a ta NOA ta bukaci jami'anta su haddace sabon taken cikin kwanaki uku.
Manoma a jihar Bauchi sun bayyana cewa karin kudin wutar lantarki da cire tallafin mai da Bola Tinubu ya yi ne suka jawo tsadar tumatur a kasuwannin Najeriya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan jami'an tsaro na sojoji a jihar Abia suna tsaka da gudanar da aikinsu. An rasa rayukan sojoji guda uku.
Gwamnatin tarayya ta yi albishir ga likitocin Najeriya, inda ta ce za ta kara musu albashi nan ba da dadewa ba. Ministan lafiya, Farfesa Ali Pate ya bayyana hakan.
Babbar kotun jiha mai zama a Fatakwal ya haramtawa ƴan majalisar tsagin Wike aiki ko ayyana kansu a matsayin mambobin majalisar dokokin jihar Ribas.
Hukumar alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta gargadi maniyyata aikin hajjin 2024 da su guji tafiya Saudiya da haramtattun kayayyaki, irin su kwayoyi, sigari da goro.
Wata babbar kotun jiha da ke birnin Makurdi ta dakatar da Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue game da binciken tsohon gwamna, Samuel Ortom daga 2015 zuwa 2023.
Masana tattalin arziki sun bayyana yadda tsare tsaren shugaba Bola Tinubu za su kawo sauki a Najeriya nan gaba. Sun kuma yi kira kan samar da tallafi a kan lokaci
Gwamnatin tarayya ta bayyana matakan da ta dauka domin shawo kan matsalar hauhawar farashin abinci a Najeriya. Ministan noma Abubakar Kyari ne ya fadi haka.
Masu zafi
Samu kari