Latest
Awa 48 da kama wasu barayin shanu a kasuwar Abaji da ke Abuja, an kuma kama wasu mutane biyu za su sayar da raguna biyu da ake zargin na sata ne a Gwagwalada
Gobe Asabar ne mahajjata za su yi hawan Arafa a kasar Saudi Arabia kamar yadda aka sanar. Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana nau'ukan ibada da ake son yi a ranar.
Kotu ta bayar da umarnin tsare wasu jami’an hukumar samar da wutar lantarki ta karkara (REA), Umar Musa Karaye da Emmanuel Titus Pada a gidan yari.
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta jihar Kano ta bayyana kama wasu ma’aiakatan gwamnati guda biyu kan zargin sayar da takardun aiki ga mazauna jihar.
Bankin duniya ya gargadi gwamnatin Najeriya kan karin kudin ruwa da ake yi ga masu karbar bashi. Bankin ya ce karin kudin zai kara kawo tashin farashin kayayyaki.
Lauyan kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya ce gwamnatin tarayya da na jihohi za su iya biyan mafi karancin albash idan aka yi amfani kudin sata da aka kwato.
Jam'iyyar PDP a jihar Neja ta caccaki gwamnan jihar Umar Bago kan ziyarar da ya kai kasar Saudiyya tare da mataimakinsa da wasu manyan jami'an gwamnati.
Kungiyar kananan hukumomin Najeriya (ALGON) ta ce kananan hukumomin kasar nan ba za su iya biyan mafi karancin albashin da kungiyar kwadago ke nema ba.
Ministan kudi kuma ministan tattalin arziki, Wale Edun, ya ba da sanarwar amincewar Bankin Duniya na ba Najeriya bashin $2.25bn domin farfado da tattalin arziki.
Masu zafi
Samu kari