Latest
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta fara shawo kan tsadar rayuwar da ƴan Najeriya suka koka kanta kuma sukw shirin yin zanga zanga, ta ce abubuwa sun sauka.
Hukumar NYSC ta sanar da cewa ta soke tantance 'yan bautar kasa da kuma shirin yiwa al'umma hidima (CDS) saboda shirin gudanar da zanga-zanga a fadin kasar
NSCDC ta ce za ta tura jami'anta 30,000 zuwa ga jihohin Najeriya bayan ta gano wani shirin 'yan ta'adda na lalata kadarorin gwamnati a lokacin zanga-zanga.
Matasa a jihar Legas sun nemi sauran takwarorinsu a kasar nan da su daina mararin fita zanga-zangar gama gari da aka shirya gudanarwa a ranar 1-10 Agusta, 2024.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Niger ta tabbatar da cewa wasu matasa sun ɓarke da zanga zanga da safiyar ranar Litinin a yankin Suleja da ke titin Abuja-Kaduna.
A cikin watan Yuli, jam'iyyar NNPP ta samu koma baya a jihar Kano inda jagorori da magoya baya suka sauya sheka zuwa APC. Sanata Barau Jibrin ne ya karbe su.
Shugaba Bola Tinubu ya umurci kamfanin mai na Najeriya (NNPCL) da ya sayar da danyen mai ga matatar Dangote da sauran matatun mai da ke tafe a Naira.
Jam'iyyar APC mai mulki ta yi zargin kifar da gwamnatin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya, ta dauki mataki.
Shugabannin jam'iyyar APC reshen jihohin Najeriya sun bayyana cewa za su gudanar da gangami a fadin kasar nan domin nuna goyon bayansu ga gwamnatin Tinubu.
Masu zafi
Samu kari