Latest
Hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta INEC ta musanta zargin akwai tuntuɓen alkalami a sakamakon zaben shugaban kasa da aka sanar da wanda aka shigar a IREV.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci kungiyar kasar Qatar mai ba mutane tallafi domin kawo agaji jihar Kano, kungiyar ta yi alkawarin taimakon Kanawa.
Kamfanin kasar China mai suna Zhongshan ya bayyana cewa a shirye ya ke da ya tattauna da gwamnatin Najeriya wajen cimma matsaya. Gwamnati ta fara daukar matakai.
Shugaban ma'aikatan gwamnatin Kano, Shehu Wada Sagagi ya shigar da wata kungiyar APC kara kan zargin karkatar da tallafin abincin da Bola Tinubu ya turo Kano.
Fitaccen malamin addinin Kirista, Primate Ayodele ya bayyana cewa za a iya samun tashin hankalin siyasa a zaɓen 2027 idan gwamnatin Tinubu ba ta gyara ba.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, a ranar Alhamis, ya gudanar da wani sauyi a majalisar jiharsa jim kadan bayan rantsar da sababbin kwamishinoni shida.
Dan majalisar kasar Amurka, Beroro Efekoro ya gargadi gwamnatin Najeriya kan yawan kashe kudi da sunan albashi da alawus din yan majalisar dattawan Najeriya.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa NEMA ta yi gargaɗin cewa mazauna Kano kusan miliyan huɗu na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa a yankunansu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya fadi yadda Bola Tinubu ya nuna gudun duniya da zuhudu a gidansa da ke jihar Legas yayin wata ziyara.
Masu zafi
Samu kari