Latest
'Yan bindigar da suka sace sama da mata 25 a jihar Neja sun aiko da sakon bidiyo. Wata mata a cikin bidiyon ta fadi bukatun 'yan bindigar da zai sa a sake su.
Matasa a Arewacin Najeriya sun fara bayyana hanyoyin da za a bi wajen kawo karshen yan ta'adda masu garkuwa da mutane da karbar kudin fansa bayan kisan sarkin Gobir
Idan ba a samu gawa ba ko ta yi wahalar samuwa ga yadda ake sallar janazar da ba gawa (Salatul gha'ib). Mun kawo muku hukuncin sallar janazar da ba gawa a Musulunci
Shugaban kungiyar manyan ma'aikatan mai da iskar gas ta Najeriya, Festus Osifo, ya bayyana dalilan da suka sa ake ci gaba da ganin layin ababen a gidajen mai.
Hukumar da ke yaki da rashawa ta EFCC, ta ce tana aiki da jami'an tsaro na cikin gida da na waje domin kama da Yahaya Bello, tsohon gwamnan jihar Kogi
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC) ta tsare wasu shugabannin rikon kwarya na kananan hukumomi uku a binciken da take kan badakalar kwangila.
Korarrun shugabannin jam'iyyar APC a jihar Benue sun garzaya gaban kotu. Shugabannin sun kai karar Abdullahi Umar Ganduje saboda kin bin umarnin kotu.
Mazauna yankin Moriki a jihar Zamfara sun shiga tashin hankali bayan yan ta'adda sun kai masu samame a daren Laraba, tare da sace mutane 10 da neman fansar N50m.
Kamfanin Zhongshang Fucheng ya sake kwace jirgin sama mallakin gwamnatin Najeriya a kasar Canada. Kamfanin ya sha alwashin ci gaba da kwace kadarorin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari