Latest
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya fara tuntuɓar tsagin da suke kokarin sauke muƙaddashin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Damagum.
A rahoton nan, za ku ji jam'iyyar PDP reshen jihar Ondo ta bi sahun uwar jam'iyyar wajen watsi da sakamakon zaben gwamnan Edo da ya na APC nasara.
Hukumar hasashen yanayi (NiMet) ta ce za a tafka ruwan sama a Kano da Sakkwato, da wasu jihohi 15 na Arewa inda ruwan zai yi karfi a Abuja, Filato da sauransu.
Gwamnan Adamawa ya ce APC ta yi magudi a zaben gwamna da aka yi a Edo. Gwamnan PDP ya ce INEC ta goyi bayan APC yayin zaben Edo. Ya ce PDP ce ta lashe zaben.
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa (IPMAN) ta bayyana yakinin cewa za ta iya fara sayen fetur kai tsaye daga matatar Dangote yayin da tsadar fetur ke kamari.
A rahoton nan, zababben gwamnan Edo, Monday Okpebholo ya dauki alkawarin daukaka jihar da zarar ya kama aiki a matsayin gwamna bayan zabarsa a ranar Asabar.
Mai shari'a Inyang Ekwo na wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ya kori da karar da aka shigar a gabansa na nemana tsige Abdullahi Ganduje daga shugaban APC na kasa
A ranar Asabar da ta wuce ne aka yi zaɓen gwamna a jihar Edo kuma APC ta samu nasara, sai dai aka ganin rikicin Obaseki da wasu ƙusoshi 5 ne ya kada PDP.
Rundunar sojin Najeriya ta musa cewa shugabanta ya ajiye aiki bayan an yi yunkurin kashe shi. sojoji sun ce ba kamshin gaskiya a cikin labarin kwata kwata.
Masu zafi
Samu kari