Latest
Babban malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Isa Ali Pantami ya fashe da kuka yayin da yake kwararo addu'o'i a wurin rufe tafsirin Alkur'ani na Ramadan.
Wani rahoto ya nuna cewa ana shirin nada sabon shugaban hukumar INEC da zai zama dan amshin Shatar gwamnatin Tinubu don samun damar magudin zabe a 2027.
Aminu Ado Bayero ya janye shirin hawan salƙah da ya yi a bukukuwan ƙaramar sallah domin fifita zaman lafiya, jim kaɗan bayan haka aka saki bidiyon Sanusi II.
Malamin Musulunci a Kwara, Alfa Mohammed Ali Eyonbo Anabi, ya ce mahaifiyar Gwamna AbdulRazaq ta tabbatar musu tun 2019 cewa ɗanta zai yi kokari sosai a mulki.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta bayyana cewa ta samu cikakkun bayanan mutanen da ke son a tsige Sanata Natasha Akpoti Uduaghan daga majalisa.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya amsa koken jama'a da bin umarnin manya wajen dakatar da bikin bawan Sallah a Kano kamar yadda aka tsara a baya.
Shugaban riko na jihar Rivers, Ibok-Ete Ibas ya sauke dukkan masu mukaman da gwamna Siminalayi Fubara ya nada. Ibok-Ete Ibas ya sanar da haka ne a ranar Laraba.
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai harin ta'addanci kan jami'an tsaro na hukumar hana fasa kwauri ta kasa. Sun hallaka mutum uku a yayin harin.
Babban malamin addinin musulunci a Kano, Sheikh Lawan Abubakar Triumph ya buƙaci mai martaba Sarki na 15, Aminu Ado Bayero ya yi hakuri ya janye shirin hawan sallah.
Masu zafi
Samu kari