Latest
Bayan dawowa daga Abuja ana cikin rikicin siyasa, Abba Kabir Yusuf ya yi zaman majalisar zartarwa. Za a ji ayyukan da aka amince da su a jihar Kano.
Gwamna Nasir Idris Kauran Gwandu ya kafa kwamiti na musamman da zai gudanar da bincike domin dawowa da marayu hakkinsu da aka danne a jihar Kebbi.
Wata budurwa ta sha aiki bayan da ta kai ziyara gidan su saurayinta, inda aka ga ta yi wanke-wanke mai yawa da share-share mai yawan gaske a gidan.
Wani jami'in dan sanda da ba a bayyana sunansa ba ya rasa ransa a jihar Legas. Dan sandan ya rasu ne bayan an kashe shi har lahira yana bakin aikinsa.
Rahoto ya bayyana cewa, 'yan Najeriya sun kuma shiga duhu a karo na uku cikin mako guda yayin da tushen wutar kasar ke rikicewa tare da daukewar wuta a kasar,.
Za a ji yadda aka yaudari Barcelona, aka damfare ta €1m wajen sayen Lewandowski. Yayin da ake kokarin sayo Robert Lewandowski daga Jamus, an yaudari Barcelona.
Alhaji Abdullahi Muhammad Bawa ya yi murabus daga sarauyar Hakimin Sabon Birni a karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sakkwato, ya bi tsagin Lamido.
Ministan shari'a Lateef Fagbemi ya bukaci 'yan Najeriya da su daina korafi kan haƙin matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a kasar nan. Ya bukaci a kara hakuri.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Salihu Abubakar Zaria ya karawa yan baiwa ƙarfin guiwa game da cigaba da 'mining' da suke yi inda ya yi musu addu'ar alheri.
Masu zafi
Samu kari