Latest
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Olusegun Osoba ya bayyana cewa akwai rashin yarda da aminci tsakanin shugabanni da mataimakansu a fadin duniya, ciki har da Najeriya.
Babbar kotun jihar Kano ta shirya raba gardama kan zargin cin hanci da ake yi wa shugaban APC, Abdullahi Ganduje inda ta sanya 20 ga watan Nuwambar 2024.
Gwamnan Kano ya dauko yin aiki a karkara yayin da ya kaddamar da hanya a karamar hukumar Tofa. Abba ya ce hanyar za ta rage tahowa daga karkara zuwa birane.
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa a bara ta rufe wasu masallatai, coci-coci da wurare daban-daban 352 saboda karya dokar ɗaga sauti a faɗin jihar.
Ministan Abuja, Nyesom Wika ya kara jawo cecekuce bayan an hango shi a wani bidiyo ya na yi wa wasu mazauna birnin tsawa bayan sun yi zanga zanga.
Ministan kudi ya fadi hanyar da za a bi wajen farfado da darajar Naira a duniya. Gwamnatin Najeriya ta koka kan yadda Dala ke tashi kan Naira a fadin duniya.
Shugaba Bola Tinubu ya jagoranci zaman majalisar zartarwa da aka yi a yau Laraba 23 ga watan Oktoban 2024 inda ya rusa ma'aikatun Neja Delta da na wasanni.
Akwai sanatocin Arewa guda hudu da suka fi gabatar da kudurori a gaban Majalisar Dattawa da ke Abuja daga watan Mayun 2023 zuwa Mayun 2024 da muke ciki.
Tsohon sakataten yada labaran jam'iyyar PDP na kasa, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa yankin Arewa ta Tsakiya zai samar da shugaban jam'iyyar na kasa.
Masu zafi
Samu kari