Latest
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci shugabannin Arewa da su zauna su nemo hanyoyin magance matsalolin da yankin ke fuskanta. Tinubu ya ce ba abin wahala ba ne.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar amininsa kuma tsohon shugaban hukumar NIA, Ambasada Zakari Ibrahim a makon da ya gabata.
Yan sanda sun kama matasan da suka yi wa kanin mahaifinsu duka da taɓarya suka kashe shi bisa zargin maita. Sun ce maye ne, ya cinye musu yan uwa da dama.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta dauko hanyar cika alkawarin da ta dauka na inganta ilimin mazauna kananan hukumomin jihar Kano.
Fitaccem lauya, kuma mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Barista Abba Hikima ya jagoranci maka Ministan Abuja, Nyesom Wike a gaban kotu kan cin zarafi.
Kungiyar 'yan kwadago a Zamfara ta yi barazanar tsuduma yajin aiki idan gwamnatin jiharba ta fara aiwatar da sabon mafi karancin albashi zuwa karshen Nuwamba ba.
A rahoton nan, za ku ji Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu ya mika bukata ga gaban majalisar wakilan kasar nan kan marigayin dan majalisa, Ifeanyi Ubah.
Mataimakin shugaban kasan Najeriya, Kashim Shettima, ya bayyana marigayi Sanata Ifeanyi Ubah a matsayin mutumin kirki mai halin dattako da taimako.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane sun ɓalle da zanga-zanga kan zargin da ake yaɗawa cewa ƴan sanda sun harbi shugaban hukumar kula da sufuri ta jihar Osun.
Masu zafi
Samu kari