Latest
Sakataren gwamnatin tarayya ya ce kudirin haraji ba zai cutar da Arewa ba. George Akume ya ce malamai da dattawan Arewa na goyon bayan kudirin haraji.
Olusegun Obasanjo ya soki shugabanni bisa jawo talauci a ƙasa. Ya ce ƙalubalen da ake fuskanta sun samo asali daga cin hanci da rashawa, wanda ya ce dole a magance.
Sakataren gwamnatin tarayya (SGF), Sanata George Akume, ya bukaci 'yan siyasan Arewacin Najeriya da su kawar da tunanin shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe.
Tsohon kwamishinan kuɗi a Kano, Fafesa Isa Ɗandago ya ce ana dole a gyara wasu sassa a ƙudirin harajin Tinubu. Ya jero wasu manyan wurare da ke buƙatar gyara.
Sojojin Najeriya, Nijar da Chadi sun fara sintirin bai daya da luguden wuta kan 'yan ta'addar Lakurawa domin murkushe su. Sojojin za su tsare iyakoki.
Alkalai a jihar Cross River sun shiga yajin aiki saboda rashin cika musu bukatu. Alakalan sun dakatar da dukkanin ayyuka har sai an magance matsalolinsu.
Duyar tsohon gwamnan jihar Delta, Erhiatake Ibori-Suenu ta bayyana cewa babu wata doka da ta haramta nata barin jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin ƙasar nan.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya rattaba hannu kan sabuwar dokar ta samar da sababbin masarautu da yake ganin za su taimaka wurin dakile matsalolin tsaro.
Majalisar dattawan kasa ta shiga rudani bayan da kudurin haraji ke kokarin kawo wasu sauye-sauye da ake zaton za su kawo dawmuwa ga yankin Arewacin kasa.
Masu zafi
Samu kari