Latest
Masu ruwa da tsakin PDP a shiyyar Arewa ta Tsakiya sun jaddada cewa suna nan a kan bakarsu ta samar da wanda zai maye gurbin shugaban jam'iyya, Damagum.
An yi wani gumurzu tsakanin mayakan kungiyoyin Boko Haram da ISWAP. Fadan da ya barke tsakanin kungiyoyin 'yan ta'addan guda biyu ya jawo asarar rayuka.
Bincike ya biyo kan tsohuwar matar babban sarki Ooni na Ife, Naomi Shikemi kan mutuwar yara 32 a makarantar Musulunci a Oyo yayin wani taron nishadi.
Duba da halin kunci da aka sake shiga musamman a wannan lokaci na bukukuwan karshen shekara, Matatar man Aliko Dangote ta sake rage farashin mai.
Ofishin kula da harkokin kasafin kudin tarayya ya fara fitar da alkaluman kasafin 2025 da Bola Ahmed Tinubu ya gabatar a zaman haɗin guiwa na Majalisa ta 10.
Jam'iyyar PDP ta gargadi majalisa kan kasafin kudin da Bola Tinubu ya gabatar na 2025. PDP ta ce akwai illoli a cikin kasafin da za su kara nakasa 'yan kasa.
Bayan lika banar 'Jesus ba Allah ba ne' da aka yi ta ce-ce-ku-ce, babban masallacin Lekki da ke jihar Lagos ya cire takardar tare da ba al'umma hakuri.
Wani jigon APC a Kano, Ibrahim Ɗan'azumi Gwarzo, ya bayyana cewa kasuwar jam'iyyar APC zuwa gidajen siyasa daban-daban ba wani abin damuwa ba ne.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kawo kudirin haraji. Sanata Godswill Akpabio ya ce ba za su kashe kudirin ba.
Masu zafi
Samu kari