Labaran Kannywood

Labaran Kannywood Zafafan Labaran

Labari mai dadi: Marigayiya Hauwa Maina ta samu jika
Labari mai dadi: Marigayiya Hauwa Maina ta samu jika
daga  Aisha Musa

Allah ya azurta jarumar fim din Hausa marigayiya Hauwa Maina da samun jika daga yarta Maryam. Rahotanni sun kawo cewa a lokacin da ake jimamin rasuwar Hauwa yarta Maryam Bukar Hassan ta kasance dauke da tsohon ciki.

Ina da shekara 13 akayi mani auren fari – Maryam Gidado
Ina da shekara 13 akayi mani auren fari – Maryam Gidado
daga  Aisha Musa

Shahararriyar jarumar nan da tauraronta ke hasanakawa a masana’antar Kannywood, Maryam Gidado wacce akafi sani da Maryam Babban ta yi tsokaci akan wani babi day a shafi rayuwarta. A cewar Maryam ita bazawara ce domin ta taba aure.

Kannywood: Ali Nuhu ziyarci Moda ziyara, yace yana murmurewa
Kannywood: Ali Nuhu ziyarci Moda ziyara, yace yana murmurewa
daga  Mudathir Ishaq

Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu wanda aka fi sani da sarki mai sangaya da Kannywood ya ziyarci Sani Moda a asibitin da yake jinya. Ya ziyarci tsohon abokin aikin nasa ne dake jinya a Kaduna