Labaran duniya
A wata sanarwa ta bakin Antony Blinken, Gwamnati ta bayyana dalilian hana wasu zuwa Amurka ta hanyar hana su biza, haramcin za ta iya shafan iyalin mutanen.
Wani lamari mai tada hankali ya faru a jihar Pittsburg Pennsylvania da ke Amurka a yayin da jami'an yan sanda na SWAT suka gano gawar wani farfesa Iwuchukwu.
Lucile Randon, wacce aka fi sani da Siater Andre ita ce mutum da tafi kowanne 'dan Adam tsufa a duniya ta rasu tana da shekaru 118 a duniya a birnin Toulon.
Wani tsoho mai shekaru 97 ya ci karo da soyayya yayin da ya ke neman cika shekaru 100 a duniya. Bai taba aure ba sai yanzu kuma ya auri budurwa mai shekaru 30.
Wani mumunan hadarin jirgin sama ya auku a kasar Nepal a yau Asabar. Jirgin na dauke da fasinjoji guda 72 kuma ana fargabar sama da rabin fasinjoji sun mutu.
Gwamnatin kasar Sin ta bayyana adadin mutanen da cutar Korona tayi sanadiyar halakarsu cikin makonni biyar da suka gabata tskanin watan Disamba 2022 da Jan.
Bidiyon wata karamar yarinya da ta tashi cikin karnuka biyar ya ba jama'a mamaki. Ta koma rayuwa kamar karnukan inda ta ke tafiya kamar su da kafa da hannu.
Najeriya da Ukraine na shirin rattaba hannu kan wata yarjejeniya na inganta harkar noma tsakanin kasashen biyu. Ana fatan Ukraine za ta gina wurin ajiyar hatsi.
Gwamnatin kasar Birtaniya ta rufe kamfanin Next International mallakar tsohon gwamnan Anambra kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi.
Labaran duniya
Samu kari