Labaran duniya
Hukumomi a kasar Australia sun tabbatar da faruwar hatsari tsakanin jiragen Helikwafta biyu ranar Litinin, akalla mutum hudu sun kwanta dama wasu na Asibiti.
Wani matashi ya bayyana abun mamakin da ya faru da shi a jami’ar Nsukka. Ya sanar da cewa ya kwashe shekaru uku a jami’ar amma aka gano babu sunansa a rijista.
Shahararren hamshakin mai arzikin duniya, Elon Musk, ya tafka asarar $200 biliyan a cikin shekarar 2022 kuma ya kafa tarihin nan a duniya. Ya rasa matsayinsa.
Tsohon jagoran kiristoci mabiya darikar katolika na duniya, Fafaroma Benedict ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu ne bayan fama da rashin lafia yana da shekaru 95
Patrice Motsepe shi ne biloniya na farko a nahiyar Afrika da ya fara lekowa a cikin jerin biloniyoyin duniya amma yanzu Dangote ya zarce shi a dukiya baki daya.
Wani fasihi ya gina katafaren gida mai dakuna da dama da kwantena guda 11. Bayan gina gidan ya saka kayan daki da na kicin har ma da wutan lantarki duk a gidan.
Jirgin Helikwafta na rundunar sojojin kasar Nijar ya yi hatsari yana shirin sauka a sansani, ma'aikatar tsaro tace baki ɗaya mutane uku dake ciki sun mutu.
Gwamnatin kasar Birtaniya ta fitar fitar da sanarwa na neman malaman makaranta daga kasashen duniya ciki har da Najeriya wadanda za su koma kasarta don aiki.
A ranar 9 ga Disamba, 2017, wani dan kasar Tanzania mai suna Hatibu Hussein Kifunza, ya kubuta daga gidan yari bayan kwashe shekaru 20 kan laifin da bai aikata.
Labaran duniya
Samu kari