Jirgin Sama Mai Dauka Da Fasinjoji 72 Yayi Hadari a Nepal
daga
AbdulRahman Rashida
Hotuna sun nuna yadda jirgin saman kasar Nepal mai dauke da fasinjoji 72 yayi hadari yana gab da sauka a tashar jirgin Pokhara ranar Asabar, 15 ga watan Junairu, 2023.
Kalli bidiyon:

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Asali: Legit.ng
Tags: