Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Rahoton da muke samu daga jihar Ogun ya bayyana cewa, an kirkiri wani nau'in adaidaita sahu mai amfani da lantarki a Najeriya, inda ake kiran gwamnati ta kawo dauki.
'Yan sanda sun ceto wani matanda ya yi yunkrin aikata sheke kai. An bayyana yadda matashin ya samu matsala yayin sana'arsa ta siyar da kaji a jihar Anambra.
Wani direban Bolt ya bayyana bacin ransa yayin da ya dauko wata mata mai warin jiki a motarsa. Ya ce ba zai iya jure warin da yake dashi ba ko kadan.
Ana bayyana cewa, nan kusa za sha dadi a duniyar Dogs yayin da ta kusa fashewa, wani masani ya fadi makomai Tapswap da aka yi ta haka a kwanan nan.
'Yan Najeriya na ci gaba da tururuwa zuwa kan tituna domin nuna adawarsu kan halin kunci da tsadar rayuwar da aka samu a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ba matasan da ke fitowa zanga-zanga shawarin su dakata tukuna, domin lokaci ya yi da ya kamata a dakata saboda rikici.
Ana cigaba da zanga-zanga a fadin Najeriya baki daya inda a halin yanzu ya rikide ya koma tashin hankali a manyan biranen Arewacin kasar a yau Alhamis.
Wani tsohon soja a Najeriya ya bayyana yadda ya ji bayan ya kammala aiki a Najeriya, inda yace da ma a Namibia aka haife shi ba a Najeriya ba. Ya bayyana dalilinsa.
Matasan Najeriya sun fara nuna goyon bayansu ga Dangote a kafar sada zumunta ta Twitter tun bayan da aka bayyana fara rikici tsakanin Dangote da wasu jami'ai.
Salisu Ibrahim
Samu kari