Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Ana ci gaba da samun sabbin attajirai a nahiyar Afrika a wannan lokacin da ake ci gaba da fuskantar tsadar dalar Amurka a duniya kuma nahiyar na kaduwa a haka.
Mai magana da yawun yan sandan jihar Neja, Wasiu Abiodun ya ce rundunar ta yi nasarar gano wasu bata-gari da ke sace yara tare da fakewa da sunan gidan marayu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa a Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana sakonsa ga 'yan Najeriya a lokacin da aka fara Azumin watan Ramadana mai alfarma na bana.
Ma'aikata a jihar Abia za su samu saukin tafiyar da al'amuransu yayin da zababben gwamnan jihar ya yi alkawarin tafiyar da biya a kan lokaci sabanin tsammani.
Wata mata ta mamaki yayin da ta bayyana rayuwarta, tace mazanta biyu, kuma duk tana rayuwa dasu ne a gida daya, kowa da dakinsa amma suna raba kwana abinsu.
Rahoton da muke samu daga jihar Zamfara na bayyana cewa, wasu 'yan bangan siyasa sun lalata ginin cibiyar gwamnati ta NBTI a lokacin murnar lashe zaben gwamna.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an ga jinjirin watan Ramadana a Najeriya a wasu yankuna daban-daban na kasar. Rahoto ya bayyana meye sarki zai iya fada.
Yanzu muke samun labarin yadda 'yan ta'addan ISWAP suka shiga tashin hankali dalilin hallaka musu manyan dakaru. An fadi yadda suka yiwa manyansu jana'iza.
Hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben jihohin Abia da Enugu bayan da ta kammala nazari da bincike kan harkar zaben.
Salisu Ibrahim
Samu kari