Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan Kano sabo, Abba Gida-gida ya bayyana kadan daga abubuwan da ya shriya yiwa Kanawa a kwanaki 100 na farkon mulkinsa. Ya fadi tsarinsa gaba da dayan.
Gwamnatin Ganduje ta bayyana dage dokar hana fita da ta sanya a jihar Kano, inda tace kowa ya ci gaba da harkokinsa na yau da kullu, kamar yadda aka saba kawai.
Wani magidanci ya shiga tashin hankali yayin da ya dauki kudi ya kai don ba da fansa, amma aka rike shi tare da ajiye shi sai ya kawo wasu manyan kudin da babu.
Yadda sakamakon zaben gwamnan jihar Zamfara ke fitowa a zaben bana na ba da mamaki. An ce dan takarar PDP ne kan gaba a zaben na bana da aka yi a jihar Arewa.
Yanzu muke smaun labarin matakin da hukumar zabe ta INEC ta dauka game da sakamakon zaben gwamnan jihar da aka gudanar. inda tace bata amince dashi ba kawai.
Sarkin Musulmi a Najeriya ya bayyana raanr da ya kamata Musulmai su fara duba jinjirin watan Ramadana da ke tafe nan da kwanaki kadan ga mai rai da lafiya.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka yi awon gaba da wasu manyan jami'an hukumar zabe ta INEC da ke dauke da sakamakon zaben da aka yi a Maradun.
Ana jin karan harbe-harbe daga ofishin hukumar zabe ta INEC da ke birnin Jalingo a jihar Taraba yayin da ake ci gaba da aikin tattara sakamakon zaben gwamna.
Zababben gwamnan jihar Sokoto ya bayyana kadan daga abubuwan da ya tsara zai yiwa al'ummar jiharsa yayin da aka sanar ya lashe zaben gwamna na cikin makon nan.
Salisu Ibrahim
Samu kari