Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya umurci malamai a cibiyoyi daban-daban na ilimi a jihar da su fara koyar da yara da harshen gida, musamman Hausa a Arewa.
Bazoum ya zanta da manema labarai ne a fadar gwamnatin Najeriya bayan ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya a ranar Alhamis a Abuja.
Kotun mai mambobi uku a karkashin jagorancin Thomas Okosun, ta bayar da wannan umarni ne biyo bayan wata karar da lauya Festus Onifade ya gabatar a madadin sa
Wasu limamai, malaman addinin Islama, da shugabannin matasa a ranar Alhamis, 31 ga watan Maris sun ziyarci mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo...
Alkalumman baya-bayan nan da hukumar kula da harkokin bankunan Najeriya (NIBSS) ta fitar ya nuna cewa adadin asusun ajiyar a Najeriya ya kai miliyan 191.4.
Jarumar Kannywood ta bayyana alakar da ke tsakaninta da Hamisu Breaker, inda tace sam ba alaka ce ta soyayya ba, kawai dai aboki ne na aiki a masana'antarsu.
Mazauna a jihar Kaduna sun shiga tashin hankali yayin da suka gano wasu 'yan bindiga sun dasa bam a kusa da wani rafi da ke gefen gari. An kunce bam din yanzu.
Najeriya ta sha dungure da faduwa a neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya da za a buga a birnin Qatar a cikin shekarar nan. Ghana ce ta samu damar shiga.
Dan majalisar jiha ya yi sallama da kujerarsa bayan da ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa ta SDP. Majalisa ta sanar da neman mai maye gurbin kujerarsa.
Salisu Ibrahim
Samu kari