Muhammad Malumfashi
17092 articles published since 15 Yun 2016
17092 articles published since 15 Yun 2016
Goodluck Jonathan ya bayyana abin da ya sa ba zai kuma neman takarar Shugaban kasa ba, yana ganin ya fara yawon neman takara yanzu, bata sunansa zai yi kawai.
Ingila ba ta da ‘dan takara a zaben 2023, za tayi aiki da duk wanda ya gaji Muhammadu Buhari. An fahimci haka ne bayan Jakadar Birtaniya ta hadu da shugaban APC
Ministan sufurin jirgin sama, Hadi Sirika yace babu wanda zai doke APC a 2023 saboda sun tanadi kudi da ya kira kayan aiki, yana ganin da su za suyi galaba.
Muhammadu Buhari ya yi alkawarin zai yi yaki da rashin gaskiya. sA dalilin haka ne shugaban Najeriyan ya kawo dokar da ta sa gwamnatin tarayya ta samu N120bn
A jDelta an samu wani ‘Dan shekara 27, Emmanuel Sanwo-Olu ya baro aiki mai, domin yace shi fa mahaifiyarsa ta fada masa ba kowane mahaifinsa ba sai wani Gwamna/
Wasu Kansiloli a Kaduna sun koma Jam’iyyar NNPP. ‘Yan siyasar sun fito ne daga mazabun Kawo, Liman, Unguwar Dosa da kuma Shaba duk a yankin Kaduna ta Arewa.
Babban bankin Najeriya ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankuna. CBN ya taƙaita yawan kuɗade da ƴan ƙasar za su iya cirewa daga asusunsu.
Satar danyen mai da ake yi a Kudancin Najeriya ya jawo duk rana ba a iya hako ganguna miliyan biyu. Manjo Janar Babagana Monguno ya bayyana wannan a garin Abuja
A ra'ayin Dr. Goodluck Jonathan, yadda aka tsara dokokin aikin gwamnati da kuma tsoron yadda rayuwa za ta kasance nan gaba ke jawo ma’aikatan Gwamnati suyi sata
Muhammad Malumfashi
Samu kari