Bayan babban taron APC na kasa: 'Buhari ne dan takarar mu a 2019'

Bayan babban taron APC na kasa: 'Buhari ne dan takarar mu a 2019'

- Anyi tarukan jam'iyyar APC a Abuja, bayan da shugaba Buhari ya murmure

- Shugabannin Jam'iyya na so a baiwa Buhari takarar 2019 babu hamayya

- An ga manyan cikin gida na APC masu neman takara suna sulalewa PDP

Bayan babban taron APC na kasa: 'Buhari ne dan takarar mu a 2019'
Bayan babban taron APC na kasa: 'Buhari ne dan takarar mu a 2019'

Ta tabbata dattijan jam'iyyar APC shugaba Buhari suke so ya sake tsaya wa takara a 2019. Wannan na zuwa ne daga bakin biyu daga cikin manyan jam'iyyar wadanda suka halarci taron da jam'iyyar ta gudanar a jiya.

A baya dai, an sa rai shugaba Buharin ba zaiyi takara ba, zai yyi nune ne saboda ya komma gida ya duba lafiyarsa da ta iyalansa.

A cewar su dai, cewar sun baiwa shugaban damar ya shiga takarar baya nufin lallai shi kadai ne zayyi takarar, sai dai ba'a sa rai zai sami masu hamayya a yayin takarkarun da cikin wata shida za'a shiga.

DUBA WANNAN: Labarin yadda aka saci mata a Dapchi

A 2015 dai, shugabann ya kara ne da Atiku Abubakar, Sam Nda Isaiah, Rabiu Musa, inda ya kayar dasu ya tsaya takarar waje da na PDP Goodluck Jonathan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng