Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bayan mutuwar sarkin Birnin Magaji, Alhaji Ahmad Umar Usman, cikin gaggawa gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da nadin Alhaji Ibrahim Muhammad a matsayin sabon sarki. Alhaji Ibrahim Muhammad Birnin Magaji ne ya bayyana haka.
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi, ya ba yan Najeriya tabbacin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta maida hankali sosai wajen tabbatar da cewa akwai isashen shinkafa sannan kuma kan farashi mai rahusa.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, wannan hari ya afku ne da misalin karfe 5.30 na safiyar ranar Alhamis din ta gabata, inda aka yi sa'a wannan budurwa kadai ce ta riga mu gidan gaskiya tare da raunatar wasu mutane biyu.
Wani dan majalisar, Mr Goni Abubakar ya ce yan matan Dapchi 110 da Boko Haram ta yi garkuwa da su a garin Dapchi a ranan 19 ga watan Fabrairu na nan cikin garin Yobe. Dan majalisan ya yi ikirarin cewa an ajiyesu a Bulabuli, karama
A kudancin kasar New Zealand wani matashi ya kai wa Sarauniyar Ingila hari ta hanyar bude wa motar ta wuta, a lokacin da ta kai wata ziyara birnin Dunedin dake tsibirin kudancin kasar New Zealand. A bayanin wasu takardun sirri...
Hukumomin tsaro masu laluben 'Yan Matan Dapchi 110 da 'yan ta'addan Boko Haram suka yi garkuwa da su makonni biyu da suka gabata, sun samu 'yar alama a ranar Alhamis din da ta gabata dangane da inda 'yan matan suke a halin yanzu.
An sayi zanen wani dan Najeriya akan kudi sama da dala miliyan daya da rabi, wanda wani kwararren mai zane yayi. Ben Enwonwu shine yayi zanen na wata gimbiya, da ake kira Tutu a kudancin Najeriya a shekarar 1974.
Da yake nasa jawabin, Sheikh Althani ya bayyana cewa martabar Najeriya ya karu a tsakanin kasashen duniya, don masu zuba hannun jari a kasuwannin Duniya sun tabbatar da Najeriya a matsayin kasar da yan kasuwa zasu iya zuba jari ci
Dayake zantawa da manema labaru bayan kammala shari’ar, Melaye ya nuna musu kwalbar lemun Coke, makilin da kuma burushi, wato Aswaki, inda yace “A shirye nazo, da niyyar idan ma har Alkalin Kotun bai bada beli na ba, yace a tsare
Mudathir Ishaq
Samu kari