Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wani bawan Allah mai suna Choephel Norbu ya banka wa gidan cin abinci wuta saboda ya fushin da ya yi bayan an kawo masa wani abin daban da wanda ya bukata.
Yan sanda a jihar Katsina sun yi nasarar kama wani mutum dan shekaru 53 wanda ya kware wurin kera wa yan bindiga da sauran batagari rigar sulke na kare harsashi
Aminu Masari, gwamnan jihar Katsina ya bukaci yan Najeriya su tabatar sun zabi Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa a 2023 don ya fi sauran yan takarar cancanta
An shiga tashin hankali a birnin tarayya Abuja a ranar Talata a yayin da 'yan sanda dauke da manyan bindiga suka tarwatsa masu zanga-zangar neman tsige CJN.
Shugaba Muhammadu Buhari ne zai zama babban bako a wurin taron kaddamar da kamfe din Bola Tinubu na jam'iyyar APC da yan Super Eagles za su kaddamar a Kano.
Wani matashin dan Najeriya ya birge mutane bayan an gan shi a bidiyo ya loda wa baro kayan waya da ya ke sayarwa tamkar wani babban kanti, yace halas ya ke nema
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya ce zai fitar da sunayen masu satar man fetur idan ya ci zaben 2023.
Mashawarcin na musamman ga Gwamna Aminu Tambuwal, Bello Malami, ya fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya koma jam'iyyar APC gabanin zaben 2023.
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilan Najeriya yace duk mai shakku kan shekarun Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC ya tafi wurin mahaifiyarsa.
Aminu Ibrahim
Samu kari