
Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Ayo Adebanjo, shugaban kungiyar yarbawa ta Afenifere ya ce ba zai canja ra'ayinsa ba kan goyon bayan Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Obi.
Vladimir Putin na Rasha ya umurci a tsagaita wuta na wucin gadi a yakin da kasarsa keyi da Ukraine don bada dama yin bikin kirsimetin masu kiristancin gargajiya
Sowore, dan takarar shugaban kasa na AAC, ya ce baya bukatar goyon baya daga mutanen da suka lalata Najeriya, a martaninsa kan goyon bayan Obi da OBJ ya yi
Yan sanda a jihar Katsina sun yi nasarar dakilew wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Karfi da ke karamar hukumar Malumfashi, sun kuma yi nasarar ceto wani.
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya ce idan har ya ci zaben shugaban kasa na 2023, dalibai za su dena biyan kudin JAMB, NECO da WAEC
Wasu jami'o'in tarayya a Najeriya sun yi karin kudaden makaranta biyo bayan kin karin kudaden da gwamnatin tarayya ke basu na gudanarwa, daga cikinsu akwai FUD.
Fitaccen mawakin Najeriya, Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da Portable ya burge masayansa yayin wani wasa da ya yi a Fatakwal a tsakiyar rafi a jihar Ribas.
Gwamonin G5 na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun dira Ibadan, babban birnin jihar Oyo, don kaddamar da kamfen din Gwamna Seyi Makinde na tazarce
Sa'adatu Kirfi, yar tubabben Wazirin Bauchi, Bello Kirfi ta rubuta wasika na ajiye aikinta a matsayin kwamishinan Gama Kai da Kananana Masana'antu na Bauchi.
Aminu Ibrahim
Samu kari