Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Aliko Dangote ya godewa shugaban kasa Tinubu bisa goyon baya, kwarin guiwa da shawarwarin da ya bayar wajen ganin an aiwatar da aikin matatar man Dangote.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada sabbin daraktoci 11 domin su jagoranci hukumomi daban-daban a ma’aikatar fasaha, al’adu da tattalin arzikin fikira ta tarayya.
Shugaba Bola Tinubu ya nada sabbin daraktoci 11 a ma'aiktar fasaha, al'adu da tattalin arzikin Fikira, a ranar Juma'a, 12 ga watan Janairu. Ali Nuhu ya samu shiga.
A cigaban shari’ar da ta biyo bayan babban zaben Najeriya na 2023, Jaridar Legit Hausa ta yi rubutu akan jerin gwamnoni 10 da suka yi nasara a kotun koli.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya aika wa abokin takararsa Nasiru Yusuf Gawuna wanda ya kasance dan takarar jam'iyyar APC sakon neman sulhu.
Wata jami’ar rundunar sojin Najeriya da suna ogunleyeruthsavage1 a TikTok ta zargi wasu manyan jami’an sojoji da cin zarafinta saboda ta yi yarda su yi lalata.
Sakamakon hukuncin Kotun Koli a shari’ar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da Nasir Yusuf Gawuna ya haifar da martani daga wajen Rabi'u Kwankwaso.
Abdul-Aziz Na'ibi Abubakar, jigon jam’iyyar PDP ya yi hasashen cewa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ubangidansa, Rabiu Kwankwaso, za su sauya sheka zuwa APC.
Ma’aikatar babban birnin tarayya da Nyesom Wike ke jagoranta ta rushe shaguna, gidajen cin abinci da sauran gine-gine da basa bisa ka’isa a fadin Abuja.
Aisha Musa
Samu kari