Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Kotun Koli za ta yanke hukuncinta na karshe kan takaddamar zabukan gwamnoni a Kano, Filato, Legas da sauransu. Legit Hausa ta tattaro martanin yan Najeriya.
A yau Juma'a, 12 ga watan Janairu ne Kotun Koli za ta yanke hukuncin karshe a shari'o'in zabukan gwamnonin Filato da Legas. Legit za ta kawo hukuncin kai tsaye.
A kalla gwamnoni hudu ne suka yi wa Kotun Koli tsinke gabannin yanke hukunci a shari'o'insu. Kotun daukaka kara ta tsige biyu daga cikin gwamnonin a baya.
A ranar Alhamis, 10 ga watan Janairu, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabuwar majalisar gudanarwa ta hukumar jin dadin Alhazai ta kasa (NAHCON).
Gwamnonin APC sun bukaci jama’a da su daina gaggawar yanke hukunci a kan ministar jin kai da aka dakatar har sai an tabbatar tana da laifi kamar yadda ake zargi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe a ranar Laraba ta gurfanar da wasu da ake zatton masu fataucin mutane ne bayan sun siyar da wani jariri kan kudi Naira 400,000.
Wani mazaunin Birtaniya na bukatar duk wanda zai iya yin bidiyon minti uku yana sharbar kuka. Kukan da mutum zai yi a bidiyon ya zama kamar gaske kuma za a biya shi.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta sanar da tashin mummunar gobara a yankin Gezawa da ke jihar. Haka kuma ta ce an yi asarar kayayyaki na miliyoyin naira.
Chidi Amadi, shugaban ma’aikatan Gwamna Sim Fubara, ya yi murabus. Kwamishinan labarai na jihar Ribas, Joseph Johnson, ya tabbatar da murabus din Amadi.
Aisha Musa
Samu kari