Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata kungiyar hadinn guiwa ta farar hula dake tabbatar da tsaro a karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina ta dakile farmakin 'yan ta'adda a garin Batsari.
Alamun da suka bayyana a cikin kwanakin karshen makon nan shi ne, ta yuwu a gurfanar da mai sasanci da 'yan bindiga, Tukur Mamu, kotu a Abuja ranar Litinin.
Fadar Buckingham ta sanar da cewa za a birne sarauniya Elizabeth II ranar 19 ga watan Satumba.Akwatin gawarta za a a jiye tun daga Laraba don ganawa da jama'a.
Sheikh Ahmed Gumi yace shugaban kasa Muhammadu Buhari baya son kasar nan kamar yadda yake kaunarta.Gumi yace hakan yayin martani kan kamen Malam Tukur Mamu.
Wata yarinya mai shekaru 13 mai suna Zuwaira Ahmed dake kauyen Kagara dake karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina ta haddace tare da rubuta Qur'ani cikakke.
Sarki Charles III,sabon sarkin Birtaniya, ya sha awalshin bautawa jama'arsa da kasashen dake kasan mulkinsa da biyayya,mutuntawa da kauna har karshen mulkinsa.
Fitaccen mawakin yana fuskantar kotu dake Ajah a kan zargin aikata laifuka uku da suka hada da cin zarafi, hana 'dan sanda yin aikinsa da kuma garkuwa da mutum.
A wurin nishadi ne, ba a wuce 'yan Najeriya kuma ko da ake cikin tsananin makoki da kunar mutuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth, sun cigaba da ba mutane dariya.
Ingila ta fada makoki a ranar Alhamis, 8 Satumban 2022 bayan labarin mutuwar sarauniya Elizabeth Alexandra wacce ta kasance sarauniyar da ta fi dadewa a mulki.
Aisha Khalid
Samu kari