Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Sai dai baya ga soyayyarsa ga kwallon kafa da kasarsa, zakaran 'dan wasan yana kaunar ababen hawa na kasaita kuma na zamani inda suka cika garejinsa da birgewa.
Haduwar manyan masu kudin Afrika, shugaban Dangote Group kuma bakar fata da yafi kowa arziki a duniya,Aliko Dangote da shugaban bankin UBA Tony Elumelu a Legas.
Wata matar aure mai suna Zainab Yunusa ta bukaci alkali ya raba aurenta da mijinta sakamakon tsabar jarabarsa.Tace a watan Ramadana ko tana al'ada yana nemanta.
Hukumar tsaro ta farin kaya ta tabbatar da kama Malam Tukur Mamu.Hukumar tace yana amsa wasu muhimman tambayoyi ne tsaron wasu sassan kasar nan bayan dawowarsa.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, yace basi da wani bayani kan dalilin da yasa aka damke hadiminsa, Malam Tukur Mamu a birnin Cairo, a Misra.
Jami’an tsaron farin kaya na DSS, sun kama Malam Tukur Mamu a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu Kano yayin da jirgin da ya dauko shi ya sauka.
A harsasai 500 idan ya kai wa 'yan bindiga, ana biyansa N100,000 kamar yadda Umar Shehu mai shekaru 31 ya sanar da 'yan sanda hedkwatar Minna a jihar Niger.
'Yan sanda a ranar Litinin sun damke wata fitacciyar 'yar TikTok da mukarrabnata bayan bidiyon da suka yi a Masallacin Faisal ya yadu a kafafen sada zumunta.
Matsalar tsaro a yankin arewa maso yamma na iya taka rawar gani wurin rage kuri'un da 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, zai iya samu.
Aisha Khalid
Samu kari