Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya karanta wasikar kin aminta da kudirin gyaran dokar zabe da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa majalisar.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi wa tsohon ubangidansa, Sanata Rabiu Musa-Kwankwaso, Inuwa Musa-Kwankwaso. Ya ce babban rashi ne ga Najeriya duka.
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ta ce ta ceto wasu mutum 2 da aka yi garkuwa da su a kan babban titin Ajaokuta zuwa Itobe da ke jihar.Sun kama wasu shanun sata.
Sana’ar ruwan gora Zhong Shanshan ya fara, yanzu haka ya zama mutum mafi dukiya a kasar China inda ya ke da Naira tiriliyan 32.1 daidai da dala biliyan 77.4.
Wasu matasa da ake zargin ‘yan daba ne sun kai farmaki wani bangare da ke cikin jami’ar Obafemi Awolowo a Ile-Ife inda su ka kai wa shugaban jami’ar farmaki.
Kungiyar hadin kan Arewa, ACF ta yi kira ga shugaban kasan Muhammadu Buhari da gwamnonin arewa a kan nuna tausayi ga wadanda ta’addanci ya shafi yankin su.
A ranar 18 ga watan Disamban 2021, Zarah Buhari Indimi ta samu karin shekara daya kan shekarun ta na haihuwa. Mijin ta, Ahmed Indimi ya gwangwaje ta da kalamai.
Hope Uzodinma, gwamnan jihar Imo, ya ce zai fallasa sunayen masu daukar nauyin ta'addancin a jihar.Gwamnan ya sanar da cewa nan da watan Janairu zai yi fallasa.
Shugaban JIBWIS, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi kira ga 'yan Najeriya da su tashi kai hade tare da kare kansu daga farmakin 'yan bindiga da masu garkuwa.
Aisha Khalid
Samu kari