Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Terhemen Anongo, wani mutum mai shekaru 44 kuma mazaunin Gboko a jihar Benue, ya cire 'ya'yan marainansa 2 saboda ya tserewa tsabar sha'awar da ta dame shi.
Funmilayo Adebayo, fitacciyar faston Najeriya wacce aka lakaba wa suna Mummy GO, ta yi ikirarin cewa bidiyoyin da ake yadawa kan da'awarta duk lalatattu ne.
Shugaban ma'aikatan tsaro na kasa , Janar Lucky Irabor, ya ce duk da kalubalen tsaro, a halin yanzu kashe-kashen mutane ya ragu idan aka danganta da na baya.
Bayan rashin manyan kwamandojin su da nayaka a luguden wutar da jiragen Super Tucano suka yi musu, shugabanni ISWAP sun yi sauye-sauyen mukaman shugabanninsu.
Muhammad Sunusi II, shugaban kungiyar Tijjaniyya ta kasa, ya shawarci duk wani dan kasar da shekarunsa su ka kai ya tanadi katin zabensa kafin shekarar 2023.
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce an sako dalibai 30 da malami daya na kwalejin gwamnatin tarayya (FGC) Birnin Yawuri wadanda ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su.
Kungiyar masu hada ruwan sha na leda, reshen jihar Kogi sun bayyana kudirinsu na dage farashin ruwan leda wanda aka fi sani da fiyo wata daga N10 zuwa N20.
Babban limamin masallacin kasa da ke Abuja, Dr Muhammad Kabir Adam, a ranar Juma’a ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga bayyana maboyar ‘yan ta'adda a kasar nan.
A kalla gawawwakin mutum143 aka samo kuma aka birne sakamakon kisan gillar da 'yan ta'adda suka yi a yankunankananan hukumomin Anka da Bukkuyum a jihar Zamfara.
Aisha Khalid
Samu kari