Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kungiyoyin hadin guiwa na arewa, CNG, ta yi barazanar kauracewa dukkan kasuwanci da kayayyakin da Ibo ke yi a fadin arewacin Najeriya kan hana cin naman shanu.
Raymond Dokpesi,tsohon shugaban kafar sadarwa ta Daar ya ce ya kamata shugaban kasan da zai gaji mulki a 2023 ya kasance wanda zai hade kan kasar nan gaba daya.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa da ke Abuja ranar, inda yayi masa bayani kan rikicin kasar Mali.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya kare gwamnatinsa kan hukuncinta na karbo basussuka daga China,ya ce duk idan bukatar hakan ta taso, za a karba.
Shugaban kasa Muhammadu ya nuna rashin jin dadinsa akan halin da wutar lantarkin Najeriya. Ya ce rashin isasshiyar wutar lantarkin kasar nan yana ci masa tuwo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya ce ya na sane da bakar ukuba da kuma tsabar wahalar da 'yan Najeriya suke shiga kafinsu ciyar da kansu a kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce shugaban 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu, ya gurfana a gaban kotu tare da kare kansa a kan labaran karya da ya dinga yadawa.
Biloniyan dan kasuwar nan, Alhaji Aminu Dantata ya ce salon mulkin da ake tafiyar da Najeriya ya gaza. Hamshakin ya ce akwai bukatar a sauya sabon salon tsari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda suka yi da Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, wurin kawo tsarikan gargajiya domin shawo kan matsalar makiyaya.
Aisha Khalid
Samu kari