Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis ta rantsar mutum 23 na kwamitin zartarwa na hukumar yaki da rashawa ta EFCC. Sakataren gwamnatin tarayya, Boss ne ya rantsar.
Daya daga cikin lauyoyin da ke kara bangaren APC din jihar Kano ta Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a shari’ar da su ke yi ya ce ba su sha kaye a shari’ar ba.
Wani matashi mai suna Steve Ronin ya wallafa bidiyon gidan wata attajira wacce ta gina gida tun shekarun 1950s. Babu kowa a cikin gidan tun bayan mutuwar matar.
Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta na shirin karbar bakuncin wani taron mata na farko na jam’iyyar APC a babban birnin tarayya na Abuja.
Najeriya ta na fuskantar barkewar sabon nau'in cutar shan inna mai suna Circulating Nigeria Mutant Poliovirus Type 2 (cMPV2) a jihohi 27 na kasar da Abuja.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a ranar Alhamis ya fatattaki dukkan masu karbar haraji ba bisa ka'ida ba da ke tare manyan titunan jihar bayan tare gwamnan.
Wani magidanci dan asalin kasar Zimbabwe ma 'ya'ya 9 wanda ke zaune a daki ciki da falo, cike da abin mamaki ya bayyana burinsa na ninka yawan yaran da yake da.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, tare da takwaransa na jihar Borno, Babagana Umara Zulum, sun koka kan yadda 'yan ta'adda ke wuce gona da iri a jihohinsa.
Rundunar hadin guiwa ta 'yan sanda da mafarauta sun cafke wasu mutum uku da suka kware wurin garkuwa da mutane a maboyarsu da ke kauyen Sakasimta na Hawul.
Aisha Khalid
Samu kari