Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban rundunar sojin kasa, Lt Janar Faruk Yahaya ya amince da nadi tare da sauya wa manyan sojojin kasa wurin aiki duk don ba su kaimin yakar ta'addanci.
Rikici ya kacame a kauyen Langel da ke karamar hukumar Tofa ta jihar Kano kan wanda zai zama dagacin garin, lamarin da yayi sanadin fada har aka raunata wasu.
Tsohon shugaban kasan mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya kwatanta marigayi Ernest Shonekan a matsayin daya daga cikin hazikan gwamnatinsa a baya.
Ernest Shonekan wanda ya jagoranci gwamnatin Najeriya ta rikon kwarya wanda gwamnatin Janar Ibrahim Babangida ta karba mulki ya yi rasuwar 'Allah da Annabi'.
A rana ta biyu bayan masu Napep,wadanda aka fi sani da 'yan adaidaita sahu sun fada yajin aiki a kano,masu babura ne suka cika tituna yayin da mutane suke titi.
Yayin da 'yan adaidaita suka fada yajin aiki wadanda aka fi sani da 'yan sahu ko masu Napep a Kano ranar Litinin, hakan ya janyo asarar tarin dukiya ga jihar.
Malami da iyayen dalibai a jihar Kaduna sun koka kan tsarin aikin kwana hudu a makarantun gwamnati wanda El-Rufai ya bullo da shi. Sun ce nakasa ce ga karatu.
A watanni 2 da suka gabata, Babatunde Fashola, tsohon gwamnan jihar Legas a 2007, ya sanar da cewa sai watan Janairu Tinubu zai bayyana burinsa na takarar.
Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da ake mata na yin musayar wuta da kisa duk saboda zinare a kauyen Magama da ke karamar hukumar Jibia a jihar Katsina.
Aisha Khalid
Samu kari