Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Tsohuwar 'yar takarar kujerar gwamnan jihar Kogi, Natasha, za ta amarce da rabin ranta Chief Emmanuel Uduagbon a ranar Asabar mai zuwa a Okehi LGA jihar Kogi.
Wasu miyagau da ake zargin 'yan kungiyar asiri ne sun kai farmaki wurin makoki inda suka yi wa jama'a luguden wuta tare da halaka wasu. Sun yi fatali da gawar.
Gagarumin taron karramawa da bayar da lambar yabo da kungiyar 'yan jarida mata ta Najeriya ta shirya ranar Alhamis da ta gabata ya samu halartar manyan mutane.
A kalla rayuka 17 da suka hada da uba da dansa wasu miyagun 'yan ta'adda suka halaka a kauyukan kananan hukumomin Mashegu, Lavun da Wushishi dake jihar Niger.
Kyawawan hotunan zazzafan wankan da uwargidan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ta dauka ya gigita hankulan jama'a. Salon wankan ya sha banban da na yara.
Gwamna Nasir na jihar Kaduna ya sanar da cewa dalilin da yasa sojojin Najeriya suka bar 'yan bindiga suna jan zarensu, shi ne gudun gurfana kotun ICC ta duniya.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce rahotannin binciken farko sun bayyana wata alaka tsakanin 'yan sandan Najeriya da sojoji tare da 'yan bindigaa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa kwanakinsa a matsayin shugaban kasar Najeriya kayyadaddu ne kuma komai jimawa ko dadewa zai zama tsohon shugaba.
A ranar Alhamis wata kotu a Igando ta biya wa wata matar aure, Isoboye Dominics bukatar raba auren ta da mijin ta, Christopher, saboda ta kamashi suna lalata.
Aisha Khalid
Samu kari