Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata kotun sharia da ke zama a Kano ta aike Yushau Ado gidan yarin bayan ta kama shi da laifin satar Maggi har guda 22 da aka bashi ajiya a shagonsa da ke Kano.
Shahararren dan kasuwan nan dan Najeriya, Femi Otedola, yana da isashshen kudin da zai iya siyan tsadaddu da kasaitattun tufafi, hakan baya daga cikin tsarinsa.
Duk da banbanci da tazara da ke tsakanin masanaantun fim na Kannywood da Nollywood,akwai jarumai da ke jan zarensu da dukkan masanaantun biyu cike da kwarewa
Hukumar yaki da rashawa (EFCC), ta ce kamen Willie Obiano, tsohon gwamnan jihar Anambra tare da yi masa tambayoyi ba siyasa bane kamar yadda ake zarginsu da.
Hukumar kula da kananan asibitoci ta kasa ta ce sama da kashi 70 na magungunan da ake shigowa da su tare da rarrabe a Najeriya ba su da inganci kwata-kwata.
A kalla mutane goma sha tara ne ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Ganar-Kiyawa da ke gundumar Adabka a karamar hukumar Bukkuyum,sun kashe dagacin kauyen a harin.
Shugaban muguwar kungiyar ISWAP, Sani Shuwaram ya shura lahira sakamakon luguden da jiragen sojin sama na Super Tucano suka yi a yankin Marte da ke jihar Borno.
Gwamnatin Zamfara ta ce ta dauki jami’an kare al’umma 4,200 aiki a matakin dakile ayyukan ‘yan bindiga a jihar,cewa Kwamishinoni Ibrahim Dosara da Mamman Tsafe.
Namadi Sambo, Femi Gbajabiamaila, Ahmad Lawan, Gwamna jihar Kwara, Gwamnan Bauchi duk sun halarci bikin Dr Aisha Abubakar, diyar tsohon DG na NILDS Olanrewaju.
Aisha Khalid
Samu kari