Ahmad Yusuf
10082 articles published since 01 Mar 2021
10082 articles published since 01 Mar 2021
A yau Litinin, baki ɗaya Najeriya ta ɗauƙa game da kwararren ɗan sanda, DSP Abba Kyari, wanda hukumar NDLEA ke zargin ya yi tayin makuɗan kudi kan hodar Iblis.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, yace gwamnatin APC na cigaba da kokarin shawo kan matsalolin da PDP ta dasa kafin ta bar mulki a shekarar 2015.
Wasu yan ta'adda da duka yi yunkurin sace daraktan kuɗi na ma'aikatar kuɗi ta jihar Zamfara, sun yi awon gaba da iyalansa mutumu uku da daddaren jiya Lahadi.
Wani.mutumi dake aiki a hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS ya yi garkuwa da uwar gidansa da kuma yayansa, ya bukaci a biya kuɗin da ya kashe kan su nan take.
Kungiyar ASUU ta bayyana cewa an saba wa doka wajen baiwa ministan harkokin sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Isa Pantami, matsayin Farfesa, zata ɗau mataki.
Masu ruwa da tsani da masana. a jihar Kano na ganin matukar tsohon Sarki. Sanusi na II ya shigo Kano, hakan ka iya ta da zaune tsaye a siyasance da sauran su.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari. ya ƙi amince da bukatar wasu gwamonin APC kan ya amince da ɗan takarar su ya zama shugaban jam'iyya na gaba a babban taro.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce zai mara wa matasa masu kaifin basira baya, su samu kujeru a shugabancin APC, yayin babban taro na ƙasa dake tafe a.
Gwarzayen jami'an yan sanda sun yi gumurzu da yan bindiga yayin da suka yi yunkurin kai hari, sun kashe akalla biyar daga ciki sun kwato mutanen da suka sace.
Ahmad Yusuf
Samu kari