Ahmad Yusuf
10089 articles published since 01 Mar 2021
10089 articles published since 01 Mar 2021
Gwarzayen jami'an yan sanda sun yi gumurzu da yan bindiga yayin da suka yi yunkurin kai hari, sun kashe akalla biyar daga ciki sun kwato mutanen da suka sace.
Gwamna Zulum na jihar Borno, ya bayyana matakan da jam'iyyar AOC zata bi wajen haɗa kai da kuma tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 dake tafe.
Iyalan ɗaya daga cikin mutum 45 da aka kama da hannu a tallafa wa yan Ta'addan Boko Haram da kudade, sun koka kan irin rayuwar da suke ciki bayan kama shi.
Hukumar kula da jin daɗin yan snadan ƙasar nan ta bakin shugabanta tace ta dakatar da duk wani shirin ɗaukar mataki ka Abba Kyari har sai an kammala bincike.
Wata kotu dake zaman ta a Jos, babban birnin jihar Filato, ta rushe auren dake tsakanin Halima da Ya'u, bayan matar tace Mijin ya danna mata saki a wayar salula
Jam'iyyar matan Arewa (JMA) ta yi kira ga gwamnati ta samar da wasu dokokin da zasu rinka gurfanar da iyaye masu dakaci da nauyin kula ƴaƴan su da suka haifa.
Tabarbarewar tsaro a Zamfara na kara yawauta inda wasu yan ta'adda suka halaka Ladan wanda aka sani da kiran Sallah yayin da yake aikinsa a Sallan Asubahi.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin PDP kuma gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya ce abu ɗaya ya rage shugaban ƙasa Buhari ya yi, wanda za'a tuna da shi bayan 2023.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, a kokarinsa na samun damar ɗarewa kujerar shugaban ƙasa a 2023, ya kai ziyarar neman goyon baya jihar Katsina.
Ahmad Yusuf
Samu kari