Ahmad Yusuf
10109 articles published since 01 Mar 2021
10109 articles published since 01 Mar 2021
Matakin gwamnan jihar Osun mai barin gado na jam'iyyar APC, Oyetola, ja ɗaukar sabbin malamai 1,500 bai yi wa zababben gwamna mai jiran gado Adeleke, daɗi ba.
Mazauna yankin Kubwa a birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa sun nemi wani mai suna IK sun rasa bayan wasan tamaula tsakanin Man United da Arsenal ranar Lahadi.
Wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan barandar siyasa ne sun tarwatsa taron jam'iyyar Peter Obi, watau LP a jihar Enugu, sun jikkata mutane da dama.
Wani mutumi, Yusuf Muhammad, ya nemi Kotun Musulunci dake zama a Kaduna ta umarci mai ɗakinsa, Murja Nasir, ta biya shi sama da miliyan ɗaya kafin ya saketa.
Iyalan DPO na 'yan sanda, wanda ya faɗa hannun 'yan ta'adda a kan hanyar zuwa wurin aiki a Birnin Gwari, Kaduna, sun bayyana halin da ɗan uwan su ke ciki .
Yayin da rage 'yan watanni kalilan a fafata babban zaɓen 2023, wasu mambobin jam'iyyar APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa PDP a jihar Ogun ranar Litinin.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya sanar da cewa FG ta dakatar da shirin kara kuɗin kira, tura sakoda data.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta yi ikirarin cewa ta kawo karshen yawaitaar matsalar tsaro a Najeriya bayan nasarorin da jami'n tsaro suka samu kan yan ta'adda.
Rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa a arewacin Najeriya ya buɗe sabon shafi, an wayi gari kwamitin zartarwa ya yanke hukuncin tunbuke shugaban jam'iyya.
Ahmad Yusuf
Samu kari