Ahmad Yusuf
10096 articles published since 01 Mar 2021
10096 articles published since 01 Mar 2021
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake kyautata zaton yan fashin daji ne sun kashe dan Banga, sun yi garkuwa da ɗan wani mamban majalisar dokokin jihar Sakkwato.
Wasu miyagun yan bindiga da ake zaton makasa ne sun yi ajalin wasu mambobin kungiyar Yan Bangan jihar Anambra a wata mashaya a yankin karamar hukumar Aguata.
Gwamnatin jihar Kaduna ta hannun hukumar ba da ilimin bai ɗaya (KADSUBEB) ta zabi ranakun gudanawar da gwaji ga sabbin malamain10,000 da take shirin ɗauka.
Yayin da Atiku Abubakar, PDP suka maida hankali wajen yakin neman zabensa, gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya shirya zama da 'yan tawagarsa a Landan yau Alhamis.
Babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ta ɗage gangamin tarukan yakin neman zaben shugaban kasa a wasu jihohi kan wani ci gaɓa da aka samu a rikicin Atiku da Wike
Awanni bayan bude kamfen shugaban kasa na jam'iyyar PDP a Uyo, wata kungiyar masu tallata Atiku ta ce ta gaji haka nan, ta janye goyon bayan da take masa .
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce ya maida hankali sosai wajen yi wa jam'iyyarsa ta PDP yakin neman zaɓe duk da bai halarci taron bude kamfen Atiku ba.
Jami'an duba mahalli a jihar Kaduna sun ceto wani bawan Allah a wani gida yayin da suka je bincike, an ce tsawon shekara 20 yana kulle a ɗaki a jihar Kaduna.
Kotun koli ta sanya ranar 21 ga watan Octoban nan da muke ciki a matsayin ranar da zata kawo karshen shari'a kan tikitin takarar gwamnan jihar Delta a PDP.
Ahmad Yusuf
Samu kari