- All (1087)
- Labarai (941)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (10)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Kaduna - Shugaba Muhammadu Buhari ya kwarzanta cewa gwamnatinsa ta yi nasarar rage matsalar tsaro a Najeriya, idan aka yi la’akari da irin yadda ya samu ƙasar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alƙawarin cewa a cikin sauran kwanakin da suka rage masa a matsayin shugaban ƙasa, ƴan Najeriya za su ga sauyi game da matsalar.
Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya yi wa babbar jam’iyyar adawa ta PDP kaca-kaca, in da ya bayyana jam’iyyar PDP a matsayin jam’iyyar da ke da
Kotun Daukaka kara dake zamanta a birnin tarayya Abuja ta umurci mambobin kungiyar Malaman jami'o'in Najeriya ASUU su koma Aji cikin gaggawa ba tare da bata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara gabatar da jawabinsa na kasafin kudin 2023 gaban yan majalisar dokokin tarayya a yau Juma'a, 7 ga watan Oktoba 2022.
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya sun kama wani soja mai suna Nafiu, wanda yake aiki a barinkin sojoji na Muhammadu Buhari da ke Tungan Maje a babban Abuja
Kotun daukaka kara mai zamanta a Abuja, ta sanya yau Juma'a dan yanke hukuncin ƙarshe game da ƙarar da ASUU ta shigar na ƙin amincewa da hukuncin da NIC tayi.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 10 ga watan Oktoba 2022 matsayin ranar hutu don Eidul-Maulid na murnar haihuwar Annabi Muhammadu (SAW)..
A cewar shugaban jam’iyyar PDP ta ƙasa, Iyiorcha Ayu, ya tabbatar da cewa ɗan takarar jam’iyyar, Atiku Abubakar, zai ba wa mutane mamaki, domin zai lashe zaɓe
AbdulRahman Rashida
Samu kari