- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya karyata rahotannin cewa ya yi hannun riga da Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, kan rikicin da ya kara'de jam'iyyar (PDP).
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, a ranar Litnin, ya yi watsi da rahotannin cewa yana goyon bayan tsige Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP)
Amurka - Shugaba Muhammadu Buhari ya zanna da Firai Ministan Girka, Kyriakos Mitsotakis, a New York, hedkwatar majalisar dinkin duniya dake kasar Amurka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa dubi da yadda dakarun sojin Najeriya suka kara kaimi wajen yakan yan bindiga, matsalar tsaro zai zama tarihi.
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a babban titin Kaduna-Kachia a jihar Kaduna.
Birnin tarayya - Kwamitin yakin neman zaben Tinubu-Shettima ya siffanta dan takara shugaban kasa PDP, Atiku Abubakar, a matsayin jagoran mai raba kan mutane.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta yi fashin baki kan dalilin da yasa ba'a sunan mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Ostinbajo, cikin kwamitin yakin
Jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP kuma Sanata mai wakiltar mazabar Enugu Ta Gabas, Chimaroke Nnamani ya samu shiga cikin kwamitin yakin nemandj.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya nada Barista Bulus Samuila matsayin mukaddashi shugaban hukumar akwatin sako.
AbdulRahman Rashida
Samu kari