Ku Koma Aji: Kotun Daukaka Ta Umurci Malaman Jami'a ASUU

Ku Koma Aji: Kotun Daukaka Ta Umurci Malaman Jami'a ASUU

Kotun Daukaka kara dake zamanta a birnin tarayya Abuja ta umurci mambobin kungiyar Malaman jami'o'in Najeriya ASUU su koma Aji cikin gaggawa.

Kotun yace janyewa daga yajin aikin ne hanya daya tilo da zata saurari daukaka karan Malaman.

Dakaci karin bayani...

Asali: Legit.ng

Online view pixel