Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Kasafin Kudin 2023 Gaban Yan Majalisa

Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Kasafin Kudin 2023 Gaban Yan Majalisa

Shugaba Muhammadu Buhari ya fara gabatar da jawabin kasafin kudin 2023 gaban yan majalisar dokokin tarayya a yau Juma'a, 7 ga watan Oktoba 2022.

Shugaban kasa ya dira zauren majalisar ne misalin karfe 10:07 na safe.

Ku dakaci bayani kai tsaye.....

Asali: Legit.ng

Online view pixel