Abdullahi Abubakar
7333 articles published since 28 Afi 2023
7333 articles published since 28 Afi 2023
Tsohon shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin Kano, Shehu Wada Sagagi ya magantu bayan cire shi a mukaminsa inda ya ce yana tare da Gwamna Abba Kabir.
Tsohon mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ovie Omo-Agege da Hon. Erhiataka Suenu-Ibori sun bugi kirji inda suka yi alkawarin mayar da Delta jihar APC.
Tsohon shugaban Majalisar Tarayya, Hon. Yakubu Dogara ya sake magana kan halin da ake ciki a Najeriya inda ya yabawa salon mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Kungiyar kare hakkin dan Adam da tabbatar da adalci, SERAP ta maka Bola Tinubu a gaban kotu kan badakalar N57bn a ma'aikatar jin kai da walwala a 2021.
Rahotanni sun tabbatar da cewa bankin CBN ya gano masu jawo karancin kuɗi a Najeriya musamman a bankuna inda ya ce zai ɗauki mummunan mataki kan wadanda ke da hannu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a NNPP, Sanata Kwankwaso ya kai ziyara ta musamman har gidan tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo a Abeokuta.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya tura sakon jaje ga dansa, Adamu Atiku bayan rashin daya daga cikin hadiminsa mai suna Musty Jada.
Bayan kiran Sarki Muhammadu Sanusi II da tsohon sarki, Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah ya nemi afuwar al'umma musamman masoyansa kan kalaman da ya yi.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya janye kansa daga yarjejejniyar da suka yi da kungiyar NLC kan albashi inda ya ce sai ya gama tantance ma'aikata.
Abdullahi Abubakar
Samu kari